Dandalin Fasahar Fina-finai
An yi nasarar sulhunta manyan jaruman Kannywood a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A cikin shirinmu na wannan makon tare da Hauwa Kabir, za ku ji yadda shugabannin hadakar hukumar da ke kula da shirya fina-finan hausa a Najeriya ta yi nasarar sulhunta manyan Jaruman masana'antar wato Ali Nuhu da Adam A Zango.