Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/07 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/07 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/07 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 22/07 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/07 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/07 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 22/07 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 22/07 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 22/07 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Taron kawo karshen rikicin Sudan A Chadi

media Janar Abdel Fattah Abdelrahman sabon Shugaban majalisar sojin Sudan Sudan TV / AFP

Shugabanin kasashen kungiyar yankin Sahara da aka sani da CEN SAD sun gudanar da wani taron gaggawa a Chadi a jiya asabar.

Taron da ya mayar da hankali zuwa ga rikicin kasar Sudan .

Shugaban Chadi Idris Deby Itno ya bayyana damuwa matuka da cewa yanayin da wasu kasashe ke dab da fadawa kan iya haifar da wani sabon rikici a kan iyakokin kasashen su, yayinda shugaban hukumar zartarwa ta kungiyar Afrika Moussa Faki Mahamat, kasashen Afrika na cikin wani mauyacin hali,Afrika ta kasance wani yanki da yanzu tsaro da kwantiar hankali suka kaura.

A kasar ta Sudan jam’iyyar tsohon Shugaban kasar Omar El Beshir ,jam’iyyar NCP ta kalubalanci juyin mulki da sojojin kasar suka yi, ta kuma bukaci ganin an sako ilahirin shugabanin ta dake tsare yanzu haka.

A karshe jam’iyyar a wata sanarwa da ta fitar na nuni cewa kwace mulki ta hanyar kifar da gwamnati ya sabawa kudin tsarin mulki.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure