Muhallinka Rayuwarka
Yadda rikicin Zamfara ke shirin haddasa kamfar abinci a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:25
Rikicin na Jihar Zamfara wanda ya faro daga satar shanu zuwa garkuwa da mutane kafin daga bisani ya juye zuwa hare-haren 'yan bindiga kan kauyukan manoma da makiyaya da ma kisan kiyashi ga wadanda basu ji ba basu gani ba, yanzu haka hare-haren 'yan bindigar ya hana Noma bare kiwo.