Dandalin Fasahar Fina-finai
Yadda rikici ya kunno kai tsakanin manyan jaruman Kannywood
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Da alama sabuwar baraka ta barke tsakanin manyan Jamruman Kannywood bayan wasu kalamai da Jarumi Adam A Zango ya furta na cewa babu tarbiyya a cikin masana'antar, asha sauraro Lafiya.