Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Bikin cikon shekaru 25 da kisan kiyashin Rwanda

media Sunayen wasu daga cikin mutanen da suka rasa rayukan a kisan kiyashin Rwanda na shekara ta 1994 AFP/Jacques NKinzingabo

yau ne jajuburin bikin tuni da kisan kiyashin kasar Rwanda da yayi sanadiyar mutuwar mutane akala dubu 800 a wannan kasa.

Al’umar kasar Rwanda na bikin cika shekaru 25 da faruwar kisan kiyashin shekarar 1994 da ya yi sanadiyar salwantar da rayukan mutane ba tare da hukumta masu hannu a wannan kazamin aiki ba

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ba zai halarci taruruka da addu’o’in cika sekaru 25 da barkewar kisan kiyashin kasar Rwanda da za a yi gobe ranar 7 ga watan afrilu.

Sakamakon kusancin da aka samu tsakanin Faransa da Rwanda bayan zuwan Macron karagar mulki, wannan ya sa gwamnatin Rwanda aike wa shugaban da goron gayyata domin ya halarci wadannan adu’o’I da za a yi a birnin Kigali, to sai dai Macron ya ce zai tura wani dan majalisar dokokin kasar mai suna Hervé Berville domin ya wakilce shi.

Hervé Berville maraya ne da ya tsira daga kisan kiyashin da aka yi 1994, kafin dauke shi zuwa Faransa lokacin yana da shekaru 4 a duniya.

Shugaban Rwanda Paul Kagame ya share tsawon shekaru yana takun-saka da mahukuntan Faransa, bisa zargin cewa suna da hannu a wannan rikici da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane dubu 800 mafi yawansu ‘yan kabilar Tutsi marasa rinjaye a kasar.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure