Rundunar kasa da kasa za ta ci gaba da aiki a Jamhuriyar Congo
Kwamitin tsaro na Majalisar dinkin duniya ya tsawaita zaman rundunar wanzar da zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokaradiyar Congo zuwa ranar 20 ga watan Disamba na wannan shekara.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Ana sa ran Sakatary Majalisar dinkin Duniya Antonio Guterres ya mika wani sabon daftarin dake a matsayin sakamako zuwa zaman kwamityn na ranar 20 ga watan Oktoban shekarar bana.
A cewar Ministan Faransa na harakokin waje Jean Yves Ledrian ci gaba da kasancewar dakarun wanzar da zaman lafiya a kasar na taimakawa a kokarin kawo karshen kungiyoyin nan dake dauke da makamai a wasu sassan kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu