Isa ga babban shafi
Afrika

Yan Majalisun Kamaru sun zabi Shugaban Majalisar Kasar

Majalisar dokokin kasar Kamaru ta sake zaben Cavaye Djibiril mai shekaru 79, na jam’iyyar RDPC mai mulkin kasar, a matsayin sabon shugaban majalisar kasar.Dan Majalisa Cavaye Djibril na samun goyan bayan yan majalisu masu rijaye a zauren majalisar.

Garin Buea, na kasar Kamaru,yankin da aka fuskanci rikicin siyasa na baya- baya nan.
Garin Buea, na kasar Kamaru,yankin da aka fuskanci rikicin siyasa na baya- baya nan. FLORIAN PLAUCHEUR / AFP
Talla

Shugaban Majalisar Cavaye Djibril wanda ya fito daga arewacin kasar na jagorantar majalisa tun 1992, abin da ke tabbatar da shi a matsayin wanda ya fi kowa dadewa a kujerar tun bayan ‘yan cin kasar a shekarar 1960.

Yan siyasa da dama ne yanzu haka a kasar musaman bangaren adawa ke ci gaba da kokawa gannin ta yada gwamnatin Shugaba Paul Biya ke muzgunawa yan adawa ,dama tsare wasu daga cikin su da yan Sanda ke ci gaba da yi yanzu haka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.