Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Tukur Abdulkadir kan zanga-zagar Algeria

Wallafawa ranar:

Zanga-zangar da ake yi a kasar Algeria don nuna kyamar neman zarcewa da mulki wa’adi na biyar da shugaba Abdulaziz Bouteflika ke yi na kara bazuwa a ciki da wajen kasar.A Faransa ranar Lahadi da ta gabata ‘yan Algeria kusan dubu goma suka bi ra’ayin takwarorinsu a gida don zanga-zangar adawa da shirin shugaban kasar na su, abinda ya tilasta masa janye aniyar tazarcen.Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga bakin Dr Tukur Abdulkadir masanin siyasar duniya dake Jami’ar Jihar Kaduna a Najeriya dangane da yadda yake kallon lamarin.

Wasu daga cikin dubban 'yan Algeria da ke zanga-zangar adawa da tazarcen shugaban kasar AbdelAziz Bouteflika.
Wasu daga cikin dubban 'yan Algeria da ke zanga-zangar adawa da tazarcen shugaban kasar AbdelAziz Bouteflika. AFP/Getty Images
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.