Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Yarjejeniyar sulhun Sudan ta kudu na daf da rushewa

media Salva Kiir da Riek Machar YONAS TADESSE / AFP

Shugabannin Cocin Katolika na Sudan ta Kudu, sun yi gargadin cewa, yarjejeniyar sulhu da ta kawo karshen yakin basasar kasar mai watanni 6, na barazanar wargajewa.

Shugaban mabiya darikar Katolika na kasar Archbishop Paulino Lukudu, ya ce a halin da ake ciki, dakarun sojin Sudan ta Kudu da kuma tsaffin ‘yan tawaye masu biyayya ga mataimakin shugaban kasar Riek Machar na shirye-shiryen sake afkawa juna da azababben yaki, watanni 6 bayan cimma sulhu a shekarar bara.

Yakin basasa tsakanin dakaru masu biyayya ga shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir da mataimakinsa Riek Machar ya soma ne a watan Disambar 2013, lokacin da Kiir ya zargi Machar da yunkurin yi masa juyin mulki. Daga bisani dai yakin ya juye zuwa na kabilanci, wanda kuma ya yi sanadin hallakar akalla ‘yan kasar dubu 400,000.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure