Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Moussa Aksar kan ikirarin rundunar Barkhane na hallaka 'yan ta'adda masu ikirarin jihadi fiye da 600

Wallafawa ranar:

Rundunar sojin Barkhane wadda ta Faransa ta girke don fada da ayyukan ta’addanci a yankin Sahel, ta ce daga shekara ta 2015 zuwa yau, dakarunta sun kashe masu ikirarin jihadi sama da 600.Ministar tsaron kasar Faransa Florence Parly wadda ta sanar da wadannan al kalumma, ta ce daga cikin wadanda aka hallakan har da manyan ‘yan ta’adda da aka jima ana nema a yankin na Sahel. Moussa Aksar, mawallafin jaridar ‘L’Evenement da ake wallafawa a jamhuriyar Nijar ne, ga zantawarsu da Salisu Hamisu kan wannan ikirari na Faransa.

Dakarun sojin Faransa da ke cikin Rundunar Barkhane mai yaki da ta'addanci a kasashen yankin Sahel
Dakarun sojin Faransa da ke cikin Rundunar Barkhane mai yaki da ta'addanci a kasashen yankin Sahel REUTERS/Benoit Tessier
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.