Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 27/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

'Yan sanda sun tarwatsa zanga-zangar 'yan adawa a Benin

media Dandazon masu zanga-zangar adawa da matakin gwamnatin Benin na cire sunayen 'yan adawa daga cikin wadanda za su fafata a zaben kasar na watan Aprilu Yanick Folly / AFP

'Yan Sanda a Jamhuriyar Benin sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye wajen tarwatsa masu zanga zangar adawa da cire sunayen 'yan adawa cikin 'yan takarar zaben Majalisar dokokin da za’ayi ranar 24 ga watan Afrilu mai zuwa.

Jam’iyyar USL ta hamshakin dan kasuwa Sebastien Ajavon ta kira zanga zangar wanda ya samu halartar dubban mutane wadanda suka tare babbar gadar da ta raba manyan biranen kasar biyu Cotonou da Port Novo.

Hukumar zabe da ma’aikatar cikin gida sun ce Jam’iyyar USL ta gaza wajen gabatar da sunayen 'yan takarar ta kamar yadda dokar zabe ta tanada.

A baya-bayan nan ne dai gwamnatin Benin ta dauki matakin cire sunayen 'yan adawa daga cikin jerin 'yan takarar da za su kara a zaben kasar da ke tafe nan da watanni biyu masu zuwa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure