Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 15/11 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 15/11 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 15/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

An ci gaba da zabe a wasu yankunan Zamfara

media Hukumar zaben Najeriya ta samu isa da kayan zabe zuwa wasu yankunan kasar da aka samu tsaiko REUTERS/Tife Owolabi

Hukumar zaben Najeriya INEC, ta ce yau Lahadi an kada kuri’u a sassan wasu jihohin kasar da ba a samu damar yin zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisunsa ba a jiya Asabar.

Jihohin da lamarin ya shafa a cewar INEC, sun hada da Zamfara, Jigawa da kuma Benue.

An kammala zabukan a Zamfara a rumfunan zabe 77 da ke kananan hukumomin jihar 10, kamar yadda jami’in yada labaran hukumar INEC reshen jihar Garba Galadima ya tabbatar.

Galadima ya danganta rashin yin zaben kamar yadda aka tsara a jiya da matsalolin, rashin tsaro, samun tangardar na’ura da kuma rashin isar kayan aiki da wuri.

A wani labarin mai alaka da wannan, kwamishinan hukumar zaben Najeriya na jihar Benue, Nentawe Goshwe, ya ce, yau Lahadi an sake zabukan shugaban kasa da na ‘yan majalisunsa, a wasu rumfunan zabe 5 da ke kananan hukumomin jihar uku.

Kananan hukumomin sun hada da Oturkpo, Apa da kuma Ogbadibo.

Kwamishinan zaben na jihar ta Benue, ya ce tangardar na’urar tantance masu kada kuri’a ta card reader ta haddasa tsaiko wajen gudanar da zabukan kamar yadda aka tsara a ranar Asabar.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure