Isa ga babban shafi
Faransa

Emmanuel Macron zai gana da al Sisi a Masar

Shugaban Faransa Emmanuel Macron zai isa kasar Masar a wata ziyarar kwanaki uku, ziyarar da ake kalo a matsayin sake dawowa da kyaukiyawar hulda ta kasuwanci da diflomasiya tsakanin Faransa da Masar.

Wasu daga cikin jiragen yaki da Faransa ta sayarwa Masar
Wasu daga cikin jiragen yaki da Faransa ta sayarwa Masar Wikimedia
Talla

Masar na daga cikin kasashen dake da kyaukiyawar hulda musaman bangaren tsaro da Faransa.

A gobe litinin ne Shugaba Macron zai gana da shugaban Masar Abdel Fattah Al Sissi, a dai-dai lokacin da wasu kungiyoyin kare hakokin bil adam ke fatan Shugaba Macron zai ambato batutuwan da suka shafi kare hakokin bil adam a da shugaban Masar.

Faransa da jimawa ,na daga cikin kasashen dake sayarwa Masar da makamai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.