Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Samarwa yan Najeriya Shugabanin na gari

Wallafawa ranar:

A Najeriya, a daidai wannan lokaci da ‘yan siyasa suka dukufa yakin neman zabe gadan-gadan, wani abu da ke daukar hankula shi ne yadda kusan kowane bangare ke zargin juna da rashawa.

Wasu daga cikin masu zabe a Daura dake jihar Katsina a Najeriya
Wasu daga cikin masu zabe a Daura dake jihar Katsina a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

To sai dai Alhaji Abdulkarim Dayyabu, shugaban rundunar adalci, na ganin bai kamata irin wadannan zarge-zarge su kawar da hankulan jama’a dangane da irin kokawar da ake yi domin samar wa jama’a shugabannin nagari ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.