Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/08 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/08 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/08 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/08 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/08 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/08 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/08 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/08 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/08 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Kusan mutane 900 sun mutu a rikicin Congo

media Jamhuriyar Demokradiyar Congo na yawan fama da tashe-tashen hankula (Photo : AFP)

Majalisar Dinkin Duyniya ta bayyana cewa, akalla mutane 890 ne suka rasa rayukansu a rikice-rikicen kabilanci a Jamhuriyar Demokradiyar Congo.

Majalisar ta ce, an samu barkewar tashe-tashen hankulan ne a wasu kauyuka hudu da ke yankin yammacin kasar a cikin watan da ya gabata, in da aka kwashe kwanaki fiye da uku ana gabzawa tsakanin al’umomin kauyukan .

Shugabar Hukumar Kare Hakkb Bil’adama ta Majalisar Dinkin Duniya, Michelle Bachelet ta ce, yana da matukar muhimmanci a gaggauta gudanar da bincike mai zurfi domin gurfanar da wadanda ke da hannu a rikicin.

Jamhuriyar Demokradiyar Congo na yawan fama da tashe-tashen hankula, in da a baya-bayan nan, wani rikicin bayan zabe ya lakume rayukan fararen hula da jami’an ‘yan sanda, in da magoya bayan Martin Fayulu suka gudanar da zanga-zangar adawa da sakamakon zaben da ya ayyana Felix Tshisekedi a matsayin wanda ya yi nazara.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure