Isa ga babban shafi
Nijar

Matasan Jam'iyyar adawa ta Lumana sun zabi sabon Shugaban su a Najeriya

A kokarin su na ganin an dama da su a siyasar Jamhuriyar Nijar, matasa yan Nijar a karkashin jam’iyyar adawa ta Lumana sun gudanar da zaben Shugaban su a Najeriya,zaben da ya gudana a jihar Kano,wanda hakan ke nuna ta yada matasan ke fatan ganin an cimma sauyi ta fuskar siyasar wannan jam’iyya ta Lumana.

Abdoul Razak Hassumi
Abdoul Razak Hassumi rfi hausa
Talla

Sabon Shugaban matasan reshen Najeriya Abdoul Razak Hassumi da aka sani da Kamujama ya na mai fatan samun hadin gwiwa daga sauren masu ruwa da tsaki a siyasar Nijar.

Shugaban Jam’iyyar ta kasa Hama Amadou dake gudun hijira na daga cikin wandada yanzu haka ake sa ran za su sake shiga fagen siyasa nan gaba don gani an dama da su,yayinda wasu ke ganin cewa lokaci ya yi na ya mika ragama zuwa matasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.