Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/06 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 26/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 26/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Iyaye a Najeriya sun koka kan amfani da 'ya'yansu a bangar siyasa

media Hoton wasu matasa kenan bayan sanar da sakamakon zaben Najeriya na 2015 wanda shugaba mai ci Muhammadu Buhari ya yi nasara. AFP PHOTO / NICHOLE SOBECKI

A yayinda ya rage kwanaki 37 a gudanar da babban zabe a tarayyar Najeriya, iyaye na ci gaba da kokawa tare kuma da nuna damuwa  kan yadda wasu 'yan siyasa ke ba 'ya'yansu kwayoyin maye domin yin bangar siyasa, lamarin da wasu  ke ganin cewa shi ya haifar da wasu daga cikin matsalolin tsaro da ke damun kasar. Wakilinmu na kaduna Aminu Sani Sado na dauke da rahoto a kai 

Iyaye a Najeriya sun koka kan amfani da 'ya'yansu a bangar siyasa 11/01/2019 - Daga Aminu Sani Sado Saurare
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure