Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/06 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/06 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/06 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Mazauna Yankin Tafkin Chadi dubu 30 sun bar muhallansu - MDD

media Babban jami’in majalisar dinkin duniya mai lura da ayyukan baiwa ‘yan gudun hijira agaji a Najeriya, Edward Kallon, yayin kaddamar da shirin tallafawa wadanda rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya na shekarar 2018. REUTERS/Afolabi Sotunde

Babban jami’in majalisar dinkin duniya mai lura da ayyukan baiwa ‘yan gudun hijira agaji, Edward Kallon, ya ce sama da mazauna yankin Tafkin Chadi dubu 30 sun tsere daga muhallansu.

Mista Kallon ya bayyana sabbin alakaluman ne yayin ziyarar da ya kai garin Mongunu a jihar Borno ranar Laraba, inda ya danganta karuwar wadanda ke rasa muhallan na su da fargabar fuskantar hare-haren da mayakan Boko Haram suke kaiwa wasu yankunan arewa maso gabashin Najeriya.

A cewar jami’in na Majalisar dinkin duniya, yunkurin kai hari garin Monguno da mayakan Boko Haram suka yi a ranar 28 ga watan Disamba, wanda sojin Najeriya suka tarwatsa, ya taka rawa wajen kara yawan wadanda ke barin gidajen nasu.

Edward Kallon ya kara da cewa sama da ‘yan gudun hijira dubu 30,000 sun tsere zuwa Maiduguri mafi akasari daga garin Baga cikin makwanni kalilan, lamarin da ya haddasa cikar sansanonin da ake da su fiye da kima.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure