Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/03 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/03 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/03 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/03 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 22/03 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 22/03 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Aminu Bala Sokoto kan fargabar da 'yan Najeriya ke ciki sanadiyyar karancin tsaro a Maiduguri da Zamfara

Aminu Bala Sokoto kan fargabar da 'yan Najeriya ke ciki sanadiyyar karancin tsaro a Maiduguri da Zamfara
 
A baya bayan nan ne dai Tsohon shugaban hukumar tsaron farin kaya ta DSS na Najeriya Mista Mike Ejiofor, ya shawarci gwamnati da ta yi gagarumin garambawul na sauya baki dayan shugabancin hukumomin tsaron kasar. News Express Nigeria

‘Yan a Najeriya a ciki da wajen kasar na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu dangane da matsalolin tsaron da ke ci musu tuwo a kwarya, musamman a jihar Zamfara da kuma Maiduguri, inda ake fama da hare-haren mayakan Boko Haram da na ‘yan bindiga.

A baya bayan nan ne dai Tsohon shugaban hukumar tsaron farin kaya ta DSS na Najeriya Mista Mike Ejiofor, ya shawarci gwamnati da ta yi gagarumin garambawul na sauya baki dayan shugabancin hukumomin tsaron kasar, domin farfado da karsashin ayyukansu na kare rayuka da da dukiya. Micheal Kuduson ya tattauna da Aminu Bala Sokoto Squadaron leader mai ritaya, masananin tsaro a tarayyar Najeriya, wanda ya yi tsokaci akan wannan kalubale.

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure