Isa ga babban shafi
Siyasa

Labarun Afrika na shekara 2018

Wallafawa ranar:

Shekara ta 2018 ta kasance shekara dake tattare da kalubale ga Nahiyar Afrika,kama da zabe,kiwon lafiya,siyasa,tattalin arziki ,yanayi.A cikin shiri na musaman,Ahmed Abba ya yo bitar wasu daga cikin muhiman labaren Afrika tareda mayar da hankali zuwa kasashen yankin.

Taron Shugabanin kasashen Afrika
Taron Shugabanin kasashen Afrika AU
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.