Shekara ta 2018 ta kasance shekara dake tattare da kalubale ga Nahiyar Afrika,kama da zabe,kiwon lafiya,siyasa,tattalin arziki ,yanayi.A cikin shiri na musaman,Ahmed Abba ya yo bitar wasu daga cikin muhiman labaren Afrika tareda mayar da hankali zuwa kasashen yankin.