Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/06 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/06 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/06 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Shugaban Najeriya a Jamhuriya ta biyu, Alhaji Shehu Usman Shagari ya rasu

Shugaban Najeriya a Jamhuriya ta biyu, Alhaji Shehu Usman Shagari ya rasu
 
Tutar Najeriya

A cikin shirin karshen shekara na 2018,Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali zuwa  labaren Najeriya,ta fuskar siyasa,tattalin arziki,kiwon lafiya da kuma zamantakewa.

Garba Aliyu Zaria ya duba zancen rasuwar  Alhaji Shehu Shagari wanda shi ne Turakin Sokoto da ya yi mulkin Najeriya tsakanin shekara ta 1979 zuwa 1983.

Ya mutu yana da shekaru 93 bayan rashin lafiya a babban Asibitin Abuja.

 • Dambarwar APC kan shugabancin Majalisar Najeriya

  Dambarwar APC kan shugabancin Majalisar Najeriya

  Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim ya yi nazari ne kan dambarwar shugabancin Majalisar Tarayyar Najeriya, in da wasu 'ya'yan jam'iyyar APC …

 • Yanayin siyasar Najeriya bayan dage zaben zuwa ranar 23

  Yanayin siyasar Najeriya bayan dage zaben zuwa ranar 23

  Bayan sanar da dage zaben Shugaban Najeriya zuwa ranar 23 ga watan Fabrairu daga hukumar zaben kasar ta INEC,yan kasar na ci gaba da bayyana tsokacin su a kai,yayinda …

 • Yakin zaben Najeriya,hasashen jama'a a wasu yankunan kasar

  Yakin zaben Najeriya,hasashen jama'a a wasu yankunan kasar

  A cikin shirin dandalin siyasa,Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa ra'ayin wasu daga cikin yan Najeriya dangane da yanayin siyasar kasar da kuma hasashen su …

 • Labarun Afrika na shekara 2018

  Labarun Afrika na shekara 2018

  Shekara ta 2018 ta kasance shekara dake tattare da kalubale ga Nahiyar Afrika,kama da zabe,kiwon lafiya,siyasa,tattalin arziki ,yanayi.A cikin shiri na musaman,Ahmed …

 • Jamhuriyar Nijar a shekara ta 2018

  Jamhuriyar Nijar a shekara ta 2018

  Shekara ta 2018 ta kasance wadda abubuwa da dama suka gudana a Jamhuriyar Nijar, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro.

 • An fara yakin neman zabe a Najeriya

  An fara yakin neman zabe a Najeriya

  A cikin shirin Siyasa ,Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa siyasar Najeriya,musamman soma yakin neman zabe da aka fara a kasar.Da dama daga cikin yan kasar …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure