Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai kan halin da ake ciki a yaki da Boko Haram

Wallafawa ranar:

Shugaban rundunar sojin Najeriya Janar Tukur Yusuf Burutai, ya yi wa Editocin kafafen yada labarai da ke kasar karin bayani kan halin da ake ciki dangane da yakin da su ke yi da kungiyar Boko Haram, matsalolin da su ke fuskanta da kuma kalubalen da ke gabansu.A zantawarsu da Bashir Ibrahim Idirs, Janar Tukur Burutai ya ce ba wata karamar hukuma da ke hannun ‘yan Boko Haram a Najeriya, ga dai yadda zantawar ta su ta gudana.

Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai.
Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai. Solacebase
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.