Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/12 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 13/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 13/12 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 13/12 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 13/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 13/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 13/12 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 13/12 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 13/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 13/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Cote d’voire na bukatar Faransa ta dawo mata da kayakin tarihinta

media kayakin tarihi na wasu kasashen Afrika dake Faransa OLIVIER LABAN-MATTEI / AFP

Kasar Cote d’voire ta bi sahun takwarorinta kasashen Senegal da Jamhuriyyar Benin wajen neman Faransa ta dawo mata da kayakin tarihinta 148 da aka kwashe zamanin turawan mulkin mallaka.

A watan Nuwamba shekarar 2018 ne ma’aikatar Al’adun kasar Cote d’voire ta aike da bukatar dawo da kayakin tarihin 148 bayan ikirarin Ofishin shugaban kasar Faransar na daukar aniyar mayarwa da kasashen Afrikan da ta mallaka kayakin tarihinsu .

A wani taron manema labarai da ya kira Ministan al’adun kasar Cote d’Voire, Maurice Bandaman, ya ce tuni Faransar ta yi alkawarin dawo da ko dai dukka ko kuma wani kaso na kayakin a shekara mai kamawa ta 2019.

Ko da dai Maurice Bandaman bai bayar da karin haske dangane da kayakin ba, amma ya ce ciki har da wata ganga mai magana da turawan suka kwace saboda ta na ankarar da al’ummar kasar isowar sojin turawan mulkin mallaka.

Ministan ya ce kusan gidajen tarihi 50 da ke manyan biranen duniya akwai kayakin tarihin kasar da Turawa suka kwace mata ciki har da dubu 3 gidan tarihi na Rietbeit da ke Switzerland da kuma wasu dubu 4 a Quai Branly da Met birnin Newyork a Amurka.

A baya-bayan nan ne dai Faransar ta dawowa Senegal da wasu kayakin tarihinta a dai dai lokacin da Jamhuriyyar Benin ta samun amincewar Faransa a kai.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure