Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sakataren tsare tsare na kungiyar manoman Najeriya, Alhaji Muhammad Magaji kan matakin gwamnati na dakatar da biyan kudade ga masu shigar da takin zamani kasar

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ya sanar da wani shiri na dakatar da bai wa masu shiga da takin zamani kasar kudade, matakin da zai dakile shigar da takin ga manoma.Tuni masana harkar noma suka tashi tsaye su na sukar matakin, ganin yadda kamfanonin takin da ake da su yanzu haka ba za su iya samar da wadataccen takin ga manoma ba.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sakataren tsare tsare na kungiyar manoman Najeriya, Alhaji Muhammad Magaji, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Masu ruwa da tsaki na kallon matakin gwamnatin a matsayin wani yunkuri da zai haddasa gagarumar matsala ga shirin noma da aka faro, la'akari da yadda su ke ganin kamfanonin takin na cikin gida ba za su wadatar da manoma ba.
Masu ruwa da tsaki na kallon matakin gwamnatin a matsayin wani yunkuri da zai haddasa gagarumar matsala ga shirin noma da aka faro, la'akari da yadda su ke ganin kamfanonin takin na cikin gida ba za su wadatar da manoma ba. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.