Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Kabore ya nemi hadin kan 'yan kasar don magance matsalar tsaro

media Burkina Faso dai yanzu haka na cikin kungiyar kasashen Sahel 5 da ayyukan ta'addanci suka tsananta, inda a cikin watan nan ma suka kaddamar da wani sabon shirin murkushe 'yan ta'addan. AFP/Ludovic Marin

Shugaban Burkina Faso Roch Marc Christian Kaboré ya yi kira ga al’ummar kasar da su hada kawunansu domin tunkarar babbar matsalar tsaro da kasar ke fuskanta sakamakon hare-hare daga kungiyoyin ‘yan ta’adda.

Christian Kaboré na gabatar da jawabi ne a jajibirin bikin cika shekaru 58 da samun ‘yancin kan kasar, wadda tun shekara ta 2015 ta ke fama da hare-hare daga bangaren iyakarta da kasar Mali.

Kusan za a iya cewa a baya-bayan nan ne hare-haren ta'addanci suka tsananta a kasar musamman a babban birninta inda hare-haren mayaka masu ikirarin jihadi ke kara ta'azzara.

Burkina Faso dai yanzu haka na cikin kungiyar kasashen Sahel 5 da ayyukan ta'addanci suka tsananta, inda a cikin watan nan ma suka kaddamar da wani sabon shirin murkushe 'yan  ta'addan.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure