Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Nijar ta rufe kamfanin sadarwa na Airtel

media Yanzu haka dai baya ga zunzurutun harajin da Aitel zai biya Jamhuriyar Nijar a bangare guda kuma sai ya biya yuro miliyan 15 a matsayin tara bayan da ya zarta wa’adin da aka dibar masa na kammala biyan harajin. REUTERS/Rupak De Chowdhuri

Gwamnatin Nijar ta yi umarnin kulle kamfanin sadarwa na Airtel mallakin kasar India bayan da ya gaza biyan harajin akalla Dala miliyan 107 tsawon lokaci.

A cewar hukumar kula da kamfanonin sadarwar ta Nijar, Airtel ya fara gudanar da harkokinsa a Jamhuriyar Nijar tun a shekarar 2001 yayinda ya ke kula da kashi 51 cikin dari na sadarwar kasar amma ya gaza biyan haraji duk da alfarmar da aka yi masa tsawon lokaci.

Yanzu haka dai baya ga zunzurutun harajin da Aitel zai biya Jamhuriyar Nijar a bangare guda kuma sai ya biya yuro miliyan 15 a matsayin tara bayan da ya zarta wa’adin da aka dibar masa na kammala biyan harajin.

Baya ga Airtel akwai kuma kamfanonin sadarwa akalla 3 da yanzu haka ka iya fuskantar fushin hukumar jula da kamfanonin sakamakon gaza biyan haraji da suka kunshi Orange Niger da Moov Niger da kuma Maroc.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure