-
Za'a rufe tashoshin samar da makamashin nukiliyar 14 a Faransa nan da shekarar 2035.
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan ranar tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna ne kan matakin shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron kan shirin rufe tashoshin …
-
Ra'ayoyin masu sauraro kan takaddamar neman karin albashi a Najeriya da kuma matakin shiga yajin aiki
Kamar yadda watakila kuka ji a labaran duniya, bayan kwashe tsawon watanni na kokarin cimma yarjejeniya, yanzu haka Kungiyoyin Kwadagon Najeriya sun cimma matsaya da …
-
Ra'ayoyin masu sauraro kan Ranar Abinci ta Duniya
Kowacce Ranar 16 ga watan Oktoba, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ke warewa a matsayin ranar samar da abinci ta duniya. Taken bikin na bana dake gudana a birnin Geneva …
-
Ra'ayoyin masu sauraro kan zaben shugabancin kasar Kamaru
Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan lokacin, ya bada damar tofa albarkacin baki ne kan dambarwa dake neman kunno kai a zaben kasar Kamaru, inda dan takara daga …
-
Ra'ayoyin masu sauraro kan matsalar yajin aikin malaman makarantu a Jamhuriyar Nijar
Kamar yadda wasu suka samu saurara a labarun duniya da sashin Hausa na RFI ya watsa, a makon jiya ne makarantun boko a Jamhuriar Nijar da suka hada da jami'o'i …
-
Ra'ayoyin Masu sauraro kan zanga zangar kin jinin China a kasar Zambiya
Ra'ayoyin masu saurare, kan sanin ko kasancewar kasar china a kasuwanin nahiyar Afrika wani sabon salon mulkin mallaka ne, ta hanyar damfarawa kasashen nahiyar …