Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Adadin masu jiran shari'a ya zarta na wadanda aka yankewa hukunci a kurkukun Najeriya

Wallafawa ranar:

Alkalin alkalan Najeriya Welter Samuel Onnoghen ya dora alhakin cinkoson da ake samu a gidajen yarin kasar kan alkalai masu dake bada ajiyar wadanda ake zargi a gidan wakafi don ayi masu shara’a kuma ake mantawa da su, al’amarin da ya ce ya haifar da rubanyar masu jiran shara’a bisa wadanda aka tabbatar dalaifinsu.

Gidan yarin Koton karfe a jihar Kogin Najeriya.
Gidan yarin Koton karfe a jihar Kogin Najeriya. rfihausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.