Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/05 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/05 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/05 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/05 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/05 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/05 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/05 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/05 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/05 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Alhaji Mohammed Uba Garba na hukumar hana fasakwauri ta kan iyaka da ke Seme kan kame haramtacciyar shinkafar da ake shirin shigar da ita Najeriya

Alhaji Mohammed Uba Garba na hukumar hana fasakwauri ta kan iyaka da ke Seme kan kame haramtacciyar shinkafar da ake shirin shigar da ita Najeriya
 
Najeriya dai ta haramta shigar mata da duk wata nau'in shinkafa bayan daukar matakin noma adadin shinkaafar da za ta iya ciyar da al'ummarta. The Guardian Nigeria

A Najeriya Hukumar hana fasakwauri da ke babbar kan iyakar kasar da Jamhuriyar Benin da ake kira mashigin Seme ta sanar da kame tarin haramtacciyar shinkafa da ake kokarin shigarwa Najeriyar daga ketare da kudinta ya tasamma biliyoyin naira.

Alhaji Mohammed Uba Garba shine shugaban shiyyar Hukumar da ke Seme kuma ga abinda ya shaidawa Garba Aliyu Zaria.

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure