Isa ga babban shafi
Siyasa

An fara yakin neman zabe a Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Siyasa ,Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa siyasar Najeriya,musamman soma yakin neman zabe da aka fara a kasar.Da dama daga cikin yan kasar sun mayar da hankali zuwa manyan ayuka da kowane daga cikin yan takara ke daukar alkawalin gudanarwa bayan zabe.Shirin siyasa daga sashen hausa na rediyo Faransa RFI.

Dan takara a jam'iyyar APC Muhammadu Buhari, da  Atiku Abubakar na PDP
Dan takara a jam'iyyar APC Muhammadu Buhari, da Atiku Abubakar na PDP Sahara Reporters
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.