Bakonmu a Yau
Mahamadu Gamace shugaban kungiyyar yan taxi ta syncotexi kan gangamin wayar da kai game da hadurran titi
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:00
A wannan wata da muke ciki ne ake sa ran gudanar da gangamin taron wayar da kan jama’a game da hadurran ababen hawa a kaf nahiyar Afrika, al'amarin da ke haddaza asarar dubban rayukan jama’a galibi kuma matasa.Kan wannan batu ne kuma Sule Majer Rejeto ya tattauna da Mahamadu Gamace shugaban kungiyyar yan taxi ta syncotexi a birnin yamai na Jamhuriyar Nijar ga kuma tattaunawar ta su.