Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mahamadu Gamace shugaban kungiyyar yan taxi ta syncotexi kan gangamin wayar da kai game da hadurran titi

Wallafawa ranar:

A wannan wata da muke ciki ne ake sa ran gudanar da gangamin taron wayar da kan jama’a game da hadurran ababen hawa a kaf nahiyar Afrika, al'amarin da ke haddaza asarar dubban rayukan jama’a galibi kuma matasa.Kan wannan batu ne kuma Sule Majer Rejeto ya tattauna da Mahamadu Gamace shugaban kungiyyar yan taxi ta syncotexi a birnin yamai na Jamhuriyar Nijar ga kuma tattaunawar ta su.

A lokuta da dama hadurran a nahiyar Afrika na matsayin ja gaba wajen sanadin mutuwar al'umma galibi kuma matasa.
A lokuta da dama hadurran a nahiyar Afrika na matsayin ja gaba wajen sanadin mutuwar al'umma galibi kuma matasa. rfihausa
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.