Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tsohon sarkin gwandu Mustapha Haruna Jokolo kan garkuwa da 'Yan mata biyu a Zamfara

Wallafawa ranar:

Duk da matakin girke tarin Soji da Hukumomin Najeriya suka yi a jihar Zamfara da nufin samar da tsaro, al’amura masu alaka da garkuwa dama kisan jama’a na ci gaba da tsananta.Kusan garkuwar baya-bayan nan da ta tayar da hankalin al’ummar jihar bai wuce sace yaran nan mata ‘yan biyu da ‘yan bindigar suka yi ba, tare da neman a biyasu diyyar miliyan 150 kafin sakinsu duk kuwa da kasancewarsu marayu kuma masu karamin karfi.Tsohon sarkin gwandu Mustapha Haruna Jokolo na daga cikin wadanda ke yawan magana kan wannan batu ya kuma yi tsokaci kan hakan.

Wasu mutane 5 kenan da hukumomin tsaro suka cafke a Najeriya kan zargin garkuwa da mutane.
Wasu mutane 5 kenan da hukumomin tsaro suka cafke a Najeriya kan zargin garkuwa da mutane. vanguardngr.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.