Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abubakar Ango kan rantsar da shugaban Kamaru Paul Biya wa'adi na 7

Wallafawa ranar:

Yau Talata 6 ga watan Nuwamba 2018, aka rantsar da shugaban kasar Kamaru Paul Biya wa’adi na 7, sakamakon nasarar da ya samu a zaben da ya gabata da kashi 71.Shugaba Biya mai shekaru 85 da ya kwashe shekaru 36 a karagar mulki, yayi alkawarin tabbatar da gaskiya da kuma adalci a fadin kasar.Shugaban ya kuma yi tsokaci kan ‘yan aware dake fafutukar raba kasar wajen tada hankali da kuma kaddamar da munanan hare-hare.Dangane da sabon wa’adin Ahmed Abba ya tatauna da Dr Abubakar Ango, malamin Jami’a a kasar ta Kamaru.

Shugaban kasar Kamaru Paul Biya.
Shugaban kasar Kamaru Paul Biya. REUTERS/Philippe Wojazer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.