Isa ga babban shafi
Wasanni

Za a gudanar da gasar kokawa a watan Disemba a Tillabery

Wallafawa ranar:

A Jamhuriuyar Nijar,Hukumar kokawa ta kasa ta tsaida watan Disemba  na shekarar bana a matsayin watan da za a gudanar da gasar kokawa ta kasa.A wannan karo za a gudanar da gasar ne a jihar Tillabery inda yan kokawa 80 daga jihohin kasar 8 za su fafata da junan su.A cikin shirin Duniyar wasanni,  Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa shirin da hukumar kokawa ta jihar Maradi ke yi don samun nasara a wannan gangami na Tillabery. 

Yan kokawa a  Jamhuriyar Nijar
Yan kokawa a Jamhuriyar Nijar ISSOUF SANOGO/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.