Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/11 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/11 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 13/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 13/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 13/11 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 13/11 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 13/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Avigdor Lieberman Ministan tsaron Isra'ilz§ ya yi murabus daga kujerar tsaron kasar.

Afrika

Super Eagles ta dawo ta 3 wajen iya kwallo a Afrika

media Jadawalin na FIFA dai ya nuna cewa yanzu Najeriya ita ce kasa ta uku mafi iya kwallo a nahiyar Afrika bayan kasashen Tunusia da Senegal. Reuters/John Sibley

Kungiyar kwallon kafar Najeriya Super Eagles ta matsa gaba da mataki 4 a jadawalin da hukumar kwallon kafa ta duniya ke fitarwa duk wata kan kasashen da suka fi iya kwallo inda yanzu ta koma ta 44.

Cikin jadawalin da hukumar ta wallafa a shafinta yau Alhamis ya nuna cewa yanzu Najeriya na da maki 1431 a wanann watan fiye da na watan Satumba wanda ta ke da maki 1415.

Jadawalin na FIFA dai ya nuna cewa yanzu Najeriya ita ce kasa ta uku mafi iya kwallo a nahiyar Afrika bayan kasashen Tunusia da Senegal.

Ana dai ganin wanda dagawa da Super Eagles ta yi cikin sauri na da nasaba da nasararta kan Libya da ci 4 da banza a gida da kuma ci 3 da 2 a waje, yayin wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin zakarun Afrika.

Yanzu haka dai Tunisa ita ke matsayin ta 22 a Duniya sai Senegal a matsayin ta 24, yayinda kasashen Jamhuriyar Demokradoyyar Congo da Morocco ke matsayin na 46 da 47 cikin kasashe 50 mafiya iya kwallo a Afrika.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure