A cikin shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan mako, Hauwa Kabir ta zanta ne da shahrarren jarumi a masana'antar fina-finai ta Kanywood Baballe Hayatu.
A cikin wannan shirin tare da Hauwa Kabir za ku ji yadda ta tabo muhimman batutuwa a masana'antun shirya fina-finai na Kannywood Bollywood da kuma Nollywood, ayi saurare …
A cikin shirin Dandalin fasahar Fina-Finai,Hawa Kabir ta mayar da hankali ga rayuwar yan Fim a Najeriya da wasu kasashe da suka hada da India,musaman labarin da wasu …
A cikin shirin Dandalin fina-finai,Hawa Kabir ta jiyo ta bakin masu ruwa da tsaki a Duniyar Fim a Najeriya,wanda suka kuma bayyana mata irin manyan ayuka da suke yi …
A cikin shirinmu na wannan makon tare da Hauwa Kabir, za ku ji yadda shugabannin hadakar hukumar da ke kula da shirya fina-finan hausa a Najeriya ta yi nasarar sulhunta …
Da alama sabuwar baraka ta barke tsakanin manyan Jamruman Kannywood bayan wasu kalamai da Jarumi Adam A Zango ya furta na cewa babu tarbiyya a cikin masana'antar, asha …
Shirin a wannan karon ya mayar da hankali kan yadda 'yan wasan hausa a jihar Kaduna ta arewacin Najeriya ke fadi-tashin ganin sun kafa masana'antar shirya fina-finai …
A cikin shirin dandalin Fina-finai Hawa Kabir ta duba irin kalubalen da masu shirya fina-finai ke fuskanta wajen shirya fina-finai a arewacin Najeriya,duk da cewa suna …