A cikin shirin tambaya da Amsa, za ku ji ko a ina aka kwana dangane da wasu daga cikin matsalolli da suka jibanci kiwon lafiya,musaman shan suga daga dan Adam, wasu daga …
Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa muhimman tambayoyi ga masu sauraro ciki har da matsayin yankin Hong Kong ga gwamnatin China.
Shirin Tambaya da Amsa a wannan lokaci ya amsa muhimman tambayoyin da kuka aiko mana ciki har da tambayar da ke neman sanin muhimmancin amfani da ruwan zafi ga lafiyar …
A cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,Mickael Kuduson ya nemi jin ta bakin masana da ya dace su kawo muku karin haske dangane da wasu daga cikin tambayoyin da kuka …
Shirin Tambaya da Amsa a wannan makon ya tattauna da masana kan batutuwan da masu sauraro suka nemi karin haske akai, ciki har da karin bayani kan rabe-raben aikin hako …
An taba samu wanda ya kalubalanci sakamakon zabe a tarihin Najeriya har ya kai ga zuwa kotu kamar yadda Atiku Abubakar ke yi? Idan har an taba, ya aka kare? Shin a wane …
Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon yayi karin bayani kan batutuwa da dama dangane da manhajar 'Google Play Store', sai kuma wasu karin tambayoyin da masu sauraro …