Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/03 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/03 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/03 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/03 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/03 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/03 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/03 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/03 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

shugaban Afrika ta Tsakkiya ya yaba da taimakon Rasha ga kasarsa

media shugaban kasar Afrika ta tsakkiya Faustin-Archange Touadéra la wani taron manema labarai a 11 afrilu 2018 a Bangui. FLORENT VERGNES / AFP

Shugaban jamhuriyar Afirka ta tsakiyar Faustin-Archange Touadera, ya yaba wa kasar Rasha sakamakon aikewa da dakarunta da kuma kayan aiki ga rundunar sojin kasar.

Faustin-Archange, ya ce sakamakon yadda kasar ke fama da matsaloli masu nasaba da rashin tsaro, a shirye suke su yi hulda da duk wata kasa da za ta taimaka masu.

Kasantuwar Rasha tare da mu, na nuni da yadda kasar ta amince ta ba mu makamai a matsayin gudunmuwa don karfafa jami’an tsaronmu, wadanda kowa ya sani cewa suna cikin yanayi na rashin kayan aiki.

Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta sha fama da matsaloli, wannan ne ma ya sa muke kira ga dukkanin kasashen duniya domin su zo su bayar da tasu gudunmuwa, akwai kalulabe da dama a gabanmu, saboda haka ba za mu rungume hannuwa ba a daidai lokacin da kasashe kamar Rasha suka amince su kawo mana dauki.

A dunkule, ina son sanar da ku cewa wannan tallafi ne da kasar Rasha ta ba mu, domin sake gina rundunonin tsaronmu domin ta haka ne kawai za a iya tabbatar da tsaro da kuma cigaba da kare hukumomin kasarmu.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure