Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Afrika

Ana Ci Gaba Da Binne Gawan Mutane 224 Da Suka Yi Hadari A Tanzania

media Masu aikin ceto a tafkin Victoria na kasar Tanzania Reuters TV/via REUTERS

Rahotanni daga kasar Tanzania na cewa yau Littini an ci gaba da binne gawan mutane 224 da suka mutu sakamakon hadarin kwale-kwale da suke ciki a tafkin Victoria.

Tun jiya lahadi aka binne gawa 12 a tsubirin Ukara inda kwale-kwalen zashi tun da fari.

Firaministan kasar Tanzania Kassim Majaliwa  ya jagoranci fara binne gawarwakin a jiya lahadi, inda ya nuna hadarin ya girgiza kasar baki daya, al'amarin daya sa ala tilas a ware zaman makoki a fadin kasar.

Sauran gawarwakin mutanen, dangi da ‘yan uwa suka karbin abinsu, don tafiya da su  binnewa da kansu, duk da cewa akasarin gawarwakin an gaza tantance mamatan.

A cewar Firaministan za’a gina wuri na musamman a Ukara, don tunawa da wadannan mamata, sannan kuma za’a kaddamar da hukumar binciken musabbabin wannan hadari.

Kasancewar tun alhamis aka sami hadarin, masu aikin ceto  sun fitar da tsammanin sake ganin wani da sauran numfashi

Sai dai kuma acewar Firaministan masu aikin ceto zasu ci gaba da laluben karkashin ruwa watakila a dace a sami wasu da ake ganin sun bace bayan hadarin.

Ministan Sufuri Isack Kamwelwa ya gaskata cewa kwale-kwalen na dauke da fasinjoji 265 ne, duk da cewa ya dace fasinjojin dake cikinsa bai kamata su zarce 100 ba.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure