Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/02 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/02 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Shugaban Tanzaniya ya bada umarnin kama masu kwale-kwale da yakashe daruruwan mutane

media Gabar Tafkin Victoria, in da aka yi hatsarin kwale-kwale sarahemcc/Wikimedia Commons

Shugaban kasar Tanzania John Magafuli ya umurci da a kama mahukuntan kamfanin zirga zirgan kwale kwalen nan da ya kife a Tafkin Victoria, yayinda yawan mutanen da suka mutu ya zarta 136.

Ana zaton kwale kwalen na dauke da fiye da fasinjoji 200 ne, adadin da ya ninka iya mutanen da ya kamata ya diba, lamarin da ya sa ya kife a tsibirin Ukrah.

Kimanin mutane 136 aka tabbatar da mutuwarsu yayin da aka ceto 102 daga cikin sama da fasinjoji 400 da ke cikin kwale-kwalen.

Tuni al’ummar yankin suka shiga aikin taimako tare da jami’an bada agajin gaggawa don ceto wadanda ibtila’in ya rutsa da su a ranar Alhamis.

Gwamnatin Tanzania ta tabbatar da aukuwar lamarin amma ba ta yi karin haske ba kan adadin mutanen da ke cikin kwale-kwalen.

Ko a shekarar 1996, sai da sama da mutane 800 suka rasa rayukansu bayan kwale-kwalen da ke dauke da su samfurin MV Bukoba ya yi hatsari a Tanzania.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure