Bakonmu a Yau
Reik Machar yaki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:46
Rahotanni daga kasar Sudan ta Kudu na cewa a yau din nan Madugun adawa na kasar Reik Machar bayan sun kwashe watanni ana ta zaman sulhu, yaki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da suka cimma.A kan haka muka nemi ji daga bakin Dr Elharoun Mohammed a Makarantar Kimiya da fasaha dake Kaduna yadda yake kallon wannan koma baya da aka samu.