Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Reik Machar yaki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga kasar Sudan ta Kudu na cewa a yau din nan Madugun adawa na kasar Reik Machar bayan sun kwashe watanni ana ta zaman sulhu, yaki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da suka cimma.A kan haka muka nemi ji daga bakin Dr Elharoun Mohammed a Makarantar Kimiya da fasaha dake Kaduna yadda yake kallon wannan koma baya da aka samu.

shugaban yan tawaye Riek Machar (hagu) shugaban kasar Sudan ta kudu  Salva Kiir a (dama) lokacin saka hannu kan yarjejeniyar raba iko  à Khartoum, na  Sudan,  août 2018.
shugaban yan tawaye Riek Machar (hagu) shugaban kasar Sudan ta kudu Salva Kiir a (dama) lokacin saka hannu kan yarjejeniyar raba iko à Khartoum, na Sudan, août 2018. REUTERS/Mohamed Nureldin Abdallah
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.