Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Naja'atu Muhammad kan makaman da Africa ta kudu ta kama da ke shirin shigowa Najeriya

Wallafawa ranar:

Jami’an tsaro a kasar Africa ta Kudu na tsare da wani jirgin ruwa shake da makamai da ya taso daga Rasha kan hanyarsa ta Najeriya. Jimillan Containa 20 na makamai ke cikin jirgin ruwan da suka kunshi bindigogi, albarusai da nakiyoyi na makudan kudade.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Hajiya Naja’atu Mohammed wakiliya a Hukumar ‘Yan Sanda ta Nigeria, ko yaya take kallon wannan wawan kamu da jamian tsaron Africa ta Kudu suka yi.

Hukumomi a Africa ta kudu sun ce jirgin kai tsaye ya taso ne daga Rasha inda ya nufi Najeriya makare da makamai.
Hukumomi a Africa ta kudu sun ce jirgin kai tsaye ya taso ne daga Rasha inda ya nufi Najeriya makare da makamai. Daily Sun
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.