Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan barka da Sallah a Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:00
A yau ne al'umar musulmi suka gudanar da shagulgulan sallar layya a kasar jamhuriyar Nijer.Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya baiwa wasu daga cikin masu saurarenmu damar isar da barka da sallarsu ga yan uwa da abukan arziki a kasar, tare da Zainab Ibrahim.