Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/04 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/04 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/04 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 22/04 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/04 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/04 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 22/04 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/04 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/04 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Macron ya taya Boubacar Keita murnar lashe zaben Mali

media  
Emmanuel Macron ya jinjina wa Ibrahim Boubacar Keita © AFP

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya jinjina wa Ibrahim Boubacar Keita sakamakon nasarar da ya samu a zaben shugabancin kasar Mali, inda ya ce Faransa za ta cigaba da taimaka wa Mali domin shawo kan matsalolin da kasar ke fama da su.

Manazarta dai na ganin cewa akwai manyan kalubale da ke jiran shugaba Keita, musamman tsaro da kuma samar da hadin kai a tsakanin ‘yan kasar, yayin da a wannan karo abokin karawarsa Soumaila Cisse ya yi fatali da sakamakon zaben.

Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Kieta yayi nasarar lashe zaben shugabancin kasar zagaye na biyu da gagarumin rinjaye akan abokin hamayyarsa Souma’ila Cisse.

Sakamakon da hukumar zaben kasar ta Mali ya nuna cewa shugaba mai ci Ibrahim Boubacar Keita ya samu kashi 67 na kuri’un da aka kada, yayinda Souma’ila Cisse ya samu kashi 32.8 na kuri’un da aka kada a zaben shugabancin kasar zagaye na biyu da ya gudana a ranar Lahadin da ta gabata, 12 ga watan Agusta, 2018.

Masani salon siyasar Mali Tahirou Guimba ya bayyana irin manyan kalubale dagke gaban Ibrahim Boubacar Keita.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure