Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bashir Idris Garba kan yadda ake samun yawaitar mutuwar kananan yara a sansanin 'yan gudun hijira saboda yunwa

Wallafawa ranar:

Kungiyar Likitocin kasa-da-kasa MSF ta kaddamar da ayyukan agaji na musamman don taimakawa kananan yara a sansanonin ‘yan gudun hijira da ke arewa maso gabashin Nigeria, sakamakon mace-macen kananan yara da ake samu.Wani rahoto na nuna an sami hasarar rayukan yara kanana akalla 33 a cikin wannan watan saboda rashin abinci mai gina jiki.A kan haka Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Bashir Idris Garba Babban Jami’in Hukumar kai daukin gaggawa mai kula da shiyyar arewa maso gabashin Nigeria game da irin matakan da suke dauka don kare rayukan kananan yara.

A awatan nan kadai rahotanni na nuni da cewa fiye da kananan yara 30 ne suka mutu saboda karancin abinci.
A awatan nan kadai rahotanni na nuni da cewa fiye da kananan yara 30 ne suka mutu saboda karancin abinci. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.