Bakonmu a Yau
Wuce gona da iri daga ‘yan Sandan Farin kaya a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:28
A Najeriya sakamakon munanan rahotannin wuce gona da iri da ake yiwa ‘yan Sandan Farin kaya da ake kira SARS, shugaban kasar na riko Yemi Osinbajo ya umarci gaggauta yiwa rundunar kwaskwarima.Sau da yawa ‘yan Nigeria ke kokawa da cin zarafin jami’an ke yi masu, ta yadda ake amfani dasu wajen muzgunawa jama’a.Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga bakin Yakubu Ahmed Bike, mai sharhi dangane da lamurran tsaro a Najeriya yadda yake kallon wannan al’amari.