Isa ga babban shafi
Najeriya

Legas birni na uku mafi rashin dadin zama a Duniya

Cibiyar tantance ci gaban biranen Duniya ta kasa da kasa EIU, ta bayyana Legas a matsayin birni na uku mafi rashin dadin zama a duniya, daga cikin birane 140.

Birnin Legas a tarrayar Najeriya
Birnin Legas a tarrayar Najeriya PIUS UTOMI EKPEI PIUS UTOMI EKPEI / AFP
Talla

Cibiyar ta bayyana haka ne cikin rahoton da ta saba fitarwa duk shekara, akan biranen da suka fi dadin zama a duniya.

Legas a wannan rahoto ta samu maki 38.5 abinda ya sa da kyar ta dara birnin Damascus na Syria mai fama da tashin hankali, da kuma Dhaka na kasar Bangladesh, abinda yasa wasu mazauna legas din cewa da sake wai an baiwa mai kaza kafa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.